Ba kuɗi kwankwaao ke raba wa mabiyansa ba aƙidarce zalla cewar wani ɗan gani kashenin kwankwasiyya.
A yau wannan shahararen ɗan siyasar Dr Rabi u Musa kwankwaso ya ke taron siyasar sa a Unguwar Sharaɗa Ja’in da ke Jihar Kano.
Ganin yadda titin Sharaɗa yaɗinke har zuwa Sabon titin Fanshekara ya sa fasihiya ta zanta da wani ɗan gani kashenin kwankwaso Sani Mu azu. Ya sheda wa Fasihiya cewa duk wanda kuka gani a wannan guri to fa tsabar aƙida da kishin gidan kwankwasiyya ya kawo shi.
Wannan maganar haka ta ke? Ko kuwa ra “ayinsa ya faɗa?