Bikin Hikayata na bana da BBC ta saba shiryawa: Dr Bilkisu Yusufu Ali

0
138
Bilkisu Yusifu Ali

Bikin Hikayata na bana 2022 da BBC ta saba gudanarwa duk shekara bana ma mun halarta a matsayin ɗaya daga cikin alƙalai na gasar wakar baka ta cikar BBC shekara 65. A bana an yi biki guda biyu. Gwaraza a fagen Waka da gwaraza a fagen kagaggun labarai. Allah ya ƙara karfafar BBC Hausa , Allah ya ƙara yi mata albarka  Ya ƙara ɗaukaka ameen.

 

Leave a Reply