Sojoji sun kashe ‘yan ta’adda tare da ƙwato makamai a Binuwai da Katsina
Dakarun 'Operation Whirl Stroke' sun fatattaki 'yan ta'adda a yayin wani artabu da ya gudana a ranar 15 ga Yuli, 2022 a wani samame...
Tugun ‘yan baƙin ciki ba zai kashe mini gwiwa ba – Sadiya Umar Farouq
Ministar Harkokin Jinƙai, Agaji da Inganta Rayuwa, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta bayyana cewa duk wani tugu da 'yan baƙin ciki masu son ganin...
NLC za ta yi zanga-zangar goyon bayan yajin aikin malaman jami’a
Ƙungiyar Ƙwadago ta Nijeriya (NLC) ta ce za ta gudanar da zanga-zanga a faɗin ƙasar nan a ranakun 26 da 27 ga Yuli, 2022...