Bikin Hikayata na bana da BBC ta saba shiryawa: Dr Bilkisu Yusufu Ali

0
Bikin Hikayata na bana 2022 da BBC ta saba gudanarwa duk shekara bana ma mun halarta a matsayin ɗaya daga cikin alƙalai na gasar...

Rana ɗaya Halima Abdullahi k mashi

0
4️⃣📚 Page 9 Haka ta yi ta bai wa Nafisa shawarwari, har dai Nafisar ta sauko, amma duk da haka dole ta dauki mataki. Shatima kuwa...

BUKIN SALLAR TAKUTAHA

0
  Tattarawa Kabiru Yusuf Fagge (Anka) Akwai sabani a kan maanar kalmar "Takutaha" ; wadansu su ce maanarta Allah ya maimaita mana. Wadansu kuwa sun ce...

Kallon kitse na Halima K Mashi

0
____________________________ *👩‍🦱 KALLON KITSE book 1👩‍🦱*   *NA HALIMA ABDALLAHI K/MASHI* *Page 2* *Wannan littafin na kudi ne masu son document Complete 1&2 500 masu son pages 300 zaku...

Littafin Rana ɗaya: Feji na 8 Halima Abdullahi k mashi

0
📚4️⃣ Page 8 Yana shiga ya samu ta gama shirya kaya a cikin akwatuna, ya zauna a kan kujera daidai lokacin da sako ya shigo cikin...

RANA ƊAYA

0
📚4️⃣ Page 6 Biye mata. Ta je ta yi ta zama, amma fa ba zan sake ta ba, lokaci bai yi ba"Ya kai awa biyu kafin...

SHIN TAYAYA KIRARIN ‘KANO NA ”KANO JALLABAR HAUSA YA ...

0
  Mun yi hira da Kachallan Kano maigirma Malam Magaji Galadima ta waya dazu, kuma ya ƙara min haske a kan asalin kirarin da dalilin...

GUZURIN ƘAUNA

0
  Soyayya mai karatu, Gona ce sai da noma, Asa taki da maimai, Sai ƙauna tai yabanya. Mai zaton cewa a kwance, Za a so shi yana da wauta, Zuciyar mai...

RIBAR BOKO

0
  "Ta farfaɗo." Jin wannan kalmar ya sa na tabbatar har yanzu ina raye. Na zabura zan ruga na ji an riƙe ni. "Don Allah ku...