Ƙungiyar Marubuta ta Alƙalam Za Ta Yi Taron Tunawa Da Marubuci Marigayi Mahmoon Baba-Ahmed

0
Ƙungiyar Marubuta Alƙalam da ke Kaduna ta bayyana cewa za ta shirya taron tunawa da uban ƙungiyar kuma gwarzon ɗan kishin ƙasa ɗin nan,...

ZABEN 2023: Mun kammala duk shirye-shiryen gudanar da sahihin zaɓe cikin kwanciyar hankali, inji...

0
  Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) da rundunonin 'yan sanda na jihohin Edo, Delta da Bayelsa sun bayyana cewa sun kammala dukkan wani shiri domin...

Gargaɗi daga INEC: A guji wata manhajar bogi da aka buɗe da ƙaryar ana...

0
  Wani gargaɗin baya-bayan nan daga Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta ja kunnen jama'a cewa ba ta san da zaman wata manhajar da wasu...

A  ranar haihuwata mahaifiya ta ta fada min cewa bata samu doguwar nakuda ba

0
  Mahaifiya ta tana  sanar da ni abubuwa da dama  game da haihuwa ta. Ta ce bayan ta idar da sallar la'asar ba.jimawa nakuda ta taso...

Agajin marasa galihu: Ma’aikatar Jinƙai ta fara tantance sunayen waɗanda hare-haren ‘yan bindiga ya...

0
  Gwamnatin Tarayya ta fara tattara sunayen waɗanda hare-haren 'yan ta'adda ya shafa a wasu ƙananan hukumomi a Katsina. Aikin tantance sunayen wanda ake gudanarwa a...

Zaɓen 2023: INEC za ta yi fito-na-fito da dillalan sayen ƙuri’u da iyayen gidan...

0
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta tabbatar wa 'yan Nijeriya da cewa a zaɓen 2023 ta yi shirin yin fito-na-fito da masu sayen ƙuri'u,...

Zaɓen 2023: INEC ba za ta yarda maras katin rajista ya yi zaɓe ba

0
  Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta shawarci duk wanda ya san ya yi rajistar zaɓe, to ya gaggauta zuwa karɓar katin shaidar rajistar sa,...

Fityanul Islam za ta ƙaddamar da asusun taimakon marayu a ranar Alhamis

0
  Ƙungiyar addinin Musulunci ta Fityanul Islam ta Nijeriya ta bayyana cewa za ta samar wa dubban marayun da hare-haren ta'addanci su ka raba su...

Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Nijeriya ta karrama mawallafin Blueprint, Mohammed Malagi

0
  Ƙungiyar 'Yan Jarida ta Nijeriya (NUJ) ta ba Shugaban kamfanin buga jaridun Blueprint da Manhaja, Alhaji Mohammed Idris Malagi, babbar kyautar karramawa ta ɗaya...

INEC da Hukumar Sadarwa ta Ƙasa za su magance matsalar da ka iya tasowa...

0
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta sha alwashin cewa yanzu haka ta na aiki tare da Hukumar Sadarwa ta Ƙasa (NCC), domin magance duk...