Mata A Yau
2 days ago
Akwai mata banzaye masu son duka fa: Uwa Idris
Biyo bayan wasu kalamai da Hajiya Uwa Idris ta yi game da dukan mace,…
Labarai
2 days ago
Dole ne mu daina barin bambancin addini da ƙabilanci yana raba kan mu a matsayin mu na ‘yan ƙasa, inji Ministan Yaɗa Labarai
Wata tabbatacciyar hanya ta samun haɗin kan ‘yan Nijeriya wadda ba ta bari…
Labarai
3 days ago
Tsaro: Gumi bai fi ƙarfin doka ba, an riga an yi masa tambayoyi, inji Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa tuni jami’an tsaro suka yi wa fitaccen malamin nan,…
Labarai
4 days ago
Ku cusa ɗabi’u nagari a zukatan ‘ya’yan ku, kiran Ministan Yaɗa Labarai ga iyaye
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga iyaye…
Labarai
6 days ago
Ku yi amanna da Tinubu, matsaloli za su ƙare, inji Ministan Yaɗa Labarai
MINISTAN Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris Malagi, ya roƙi ‘yan…
Labarai
3 weeks ago
Tinubu ya dawo gida bayan ya kai ziyara Ƙatar
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya sauka Abuja bayan ziyarar aiki ta kwanaki biyu da ya…
Labarai
February 27, 2024
Gwamnati ba za ta yi amfani da rahoton kwamitin Oronsaye don ta kori ma’aikata ba – Idris
Majalisar Zartaswa ta Ƙasa ta yanke shawarar yin amfani da rahoton yi wa ma’aikatu da…
Labarai
February 26, 2024
Nijeriya ta yi Allah-wadai da harin da ake kai wa ‘yan jarida a Gaza, ta yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a rikicin Isra’ila da Falasɗinu
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi Allah-wadai da harin…
Labarai
February 19, 2024
An ƙi wayon! Tinubu ba zai yi murabus ba, inji Minista
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa kiran…
Labarai
February 18, 2024
Tsadar Rayuwa: Gwamnatin Tinubu ta fito da tsare-tsaren bunƙasa tattalin arziki da samar da ayyukan yi
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta fito da wasu tsare-tsare waɗanda za su taimaka wajen…