‘Yan siyasa ne ke tafka maguɗin zaɓe ba hukumar zaɓe ba – INEC
Yayin da Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta yi kira ga kafafen yaɗa labarai da ƙungiyoyi cewa su wayar wa jama'a kai, don su...
ƘAULANIN SAUYIN KUƊI: Kabiru Yusuf Anka
Shahararren marubuci Kabiru Yasuf Anka ya yi tambaya ga Gwamnatin Buhari game da canjin kudi. Marubucin ya wallafa tambayoyin ne a shafin sa na...
Buhari: Don Allah Ka Dakatar Da Gwamnan CBN Kan Badakalar $171 biliyan
Daga Dakta Aliyu U. Tilde
Shawarar da ɗan Majalisar Tarayya, Alhaji Gudaji Kazaure, ya bayar na dakatar da Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), tana da...
Mohammed Idris Malagi: Ɗan Siyasa Nagari, Mai Kishin Siyasar Cigaban Jama’a
"Ba a kula masu kushe da hassada,
Ba a yin la'akari da mai ƙoƙarin nuna gazawar mai ƙarfi,
Ko kuma masu ganin akwai inda mai yi...