APC ta yaudari jama’a kan sauya fasalin ƙasa, inji Atiku

0
  Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sake nanata ƙudirin sa na rage wa Gwamnatin Tarayya ƙarfin iko tare da sauya...

Zaɓen 2023: INEC ta ja kunnen ma’aikatan ta kada su riƙa karɓar cuwa-cuwa wurin...

0
  A ƙoƙarin ta na bin ƙa'idoji da kiyaye doka, Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta gargaɗi dukkan ma'aikatan ta da ke aikin raba katin...

Tinubu bai da lafiyar jiki da ta ƙwaƙwalwa da har zai iya mulki, inji...

0
  Ɗan takarar zama shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, bai da isasshiyar lafiyar jiki da ta ƙwaƙwalwa da har zai iya...

Tunin Atiku ga ‘yan Jihar Neja: Ku tuna da ibtila’in da mulkin APC ya...

0
  Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi kira ga jama'ar Jihar Neja da sauran 'yan Nijeriya da su tuno da...

Zaɓen 2023: Atiku ya sha alwashin ƙara wa jihohi da ƙananan hukumomi ƙarfin iko

0
  Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bayyana ƙudirin sa na ƙara wa gwamnatocin jihohi da ƙananan hukumomi ƙarfin gudanar da...

Zaɓen 2023: INEC za ta ɗauki ma’aikata milyan 1.4 domin horar da su yadda...

0
  Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta ce ta fara shirye-shiryen ɗaukar ma'aikatan wucin-gadi domin fara horas da su yadda za su yi aiki da...

Na sauka daga takara bana cikin masu neman wannan kujera ba na tare da...

0
Basarake kuma dan siyasa Aminu Ladan Abubakar wanda aka fi sani da Alan waka ya janye daga wannan Jam'iyyar sa ta ADP daga takarar...

Yan siyasa ne ke tafka maguɗin zaɓe ba hukumar zaɓe ba – INEC

0
Yayin da Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta yi kira ga kafafen yaɗa labarai da ƙungiyoyi cewa su wayar wa jama'a kai, don su...

2023: INEC za ta ɗauki hayar motocin sufuri 100,000, jiragen ruwa 4,200 domin raba...

0
Yayin da saura kwanaki 66 a yi zaɓen shugaban ƙasa da na 'yan majalisar dattawa, Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu,...

2023: Atiku ya yi alƙawarin fara sauya fasalin Nijeriya daga ranar da za a...

0
  Ɗan takarar shugabancin ƙasa a PDP, ya yi alwashin fara sauya fasalin Nijeriya daga ranar da ya zama shugaban ƙasa a 2023, idan ya...