Hakika zawarcin ‘ya mace masifa ne

0
63
Sa'adatu Saminu Kankiya

 

Mutuwar aure ba daɗi sai ya zama dole, kuma mace tafi fuskantar ƙalubale da barazana da matsaloli a dalilin mutuwar aure

Idan kana zantawa da bazawara tana baka labari abinda take fuskanta a zaman zawarci tun daga cikin gidans da kuma mutanen da zasu sake zuwa neman aurenta sai ka tausaya wa duk wata bazawara kashi 99 cikin 100 na zawarawa da samarin da za su

sunsu auren bazawara iskanci da lalata yake kai su, saboda suna ganin ai ta san komai game da sha’anin aure, zasu fi samun saukin yaudaranta akan budurwa, don haka sai wanda Allah Ya tsallakar a cikin mata zawarawa

Ba daidai bane bazawara ta jima a gida bata sake yin wani auren ba musamman idan tana da manema, da zaran kunga ta fara rike wayoyi manya, tana sayan zannuwa masu tsada, ba aiki ko sana’a take ba, to ba shakka wannan ta fada ruwa

‘Yan uwa ma’aurata a cigaba da hakuri da juna, rabuwar aure babu dadi sai idan ya zama dole, zawarci babu dadi sam.

Allah Ya rufa asiri, Ya hada kowa da rabonsa.

Leave a Reply