RUNDUNAR ‘YANSADA SUN KAMA ABDULLAHI “YAR DUBU WANDA YA YI ƁATANCI A KAN KABARIN UWAR ABOKINSA

0
164

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ce, ta kama matashin nan da ake zargi ya shiga makabarta ya tsaya kan kabarin mahaifiyar abokinsa yana maganganun da basu dace ba.

Mai magana yawun rundunar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya bayyana hakan, yana mai cewa, yanzu haka matashin yana hannu, an kuma mayar da shi sashen binciken manyan laifuka, kafin daga bisani ya mika shi gaban kotu domin ya zama izna ga ‘yan baya.

Dandaudu  mai laƙabin ‘Yardubu-dubu mazaunin Unguwar Sharaɗa ne har ma ya taɓayin tuyar waina a kasuwar sharaɗa.

o

 

Leave a Reply