Labarai

DA ƊUMI-ƊUMI: MAJALISAR WALIKAI TA HARAMTA ƘARIN KUƊIN MANYAN MAKARANTU A NIGERIA

l

A jiya ne Majalisar wakilan Nigeria ta dakatar da ƙarin kuɗin karatu a jami’o’in Gwamnatin Tarayya da ake shirin ƙaƙabawa talakawa.

Majalisar tace ƙarin kuɗin makarantar babbar illa ce domin dalibai da dama za su haƙura da karatu a ƙasar.

Ɗan majalisar wakilai daga jihar Kano Hon Aliyu Sani Madakin Gini ne ya shigar da ɗorafin a gaban majalisar yayin zamanta na jiya, a inda ya samu goyon bayan takwarorinsa gaɓe da haramcin ƙarin kuɗin.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button